Mun kirkiro wannan shafi ne, domin mu sami damar aiko da takardu da mallamai suka gabatar, a taruruka na daukaka addinin mu na musulumci, waddan da muke zato zasu kara mana fahimtar addinmu.